Download A TAUSAYAWA JUNA Complete | Littafin Hausa Novel APK latest version Free for Android
Version | 9.2 |
Update | 5 years ago |
Size | 6.05 MB (6,346,035 bytes) |
Developer | Suradev |
Category | Apps, Books & Reference |
Package Name | a.tausayawajuna |
OS | 4.0.3 and up |
A TAUSAYAWA JUNA Complete | Littafin Hausa Novel APPLICATION description
Zaune suke a parlon nasu mai dan girma da d'an kayan k'awa dai-dai gorgodo Bashir dake zaune kan 2 str ruggume da yarsu k'aramar Salima mai kyau cikin kula ya kuma kalli Rukayyat wace ke konce kan 3 str sai cika da batsewa take ta had'e fuskar nan kamar zatayi ruwan jini,
Babban d'ansu Salim ne ya d'an matsota cikin muryar bacci yace.
"Ummee bacci nakeji zan konta".
Kai ta d'ago cikin salon bak'ar mgn wa Uban yayan nata tace....
Kada kubari abaku labarin littafin domin zakuji dadinsa matuqa..

↓ Read more