Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa icon

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

3.1.4Free4 months ago

Download Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa APK latest version Free for Android

Version 3.1.4
Update
Size 23.97 MB (25,137,861 bytes)
Developer AdamsDUT
Category Apps, Books & Reference
Package Name com.andromo.dev653890.app654459
OS 4.1 and up

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa APPLICATION description

Littafi Wanda Ke kunshe Da Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Fassara Arabic/Hausa
Wannan application mai suna Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah fassara arabic/hausa anyi shine domin amfanarwa ga al'umma musulmai musaman hausawa domin sauwake yan uwa amfani da littafi wajen amfani ko kuma koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah, application a cikin wayan ka wanda zaka iya amfani dashi a ko ina kuma akoda yaushe da zarar kayi downloading na wannan application.
Hakan zai sauwake mana wajen koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah domin kare kanmu da kuma neman tsaro daga Allah madaukakin sarki.


Bayan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah arabic/hausa za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh dr usman gadon kaya
sheikh abubakar gumi
sheikh abdulrazak yahya haifan da dai sauransu
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Abdurrahman Sudais

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Abdullah Ali Jabir

Sudais Audio Quran Offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Sheikh Saad al-Ghamidi

Sheikh Khalil al-Husary

Quran Mishary Rashid Offline

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
↓ Read more
Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 1 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 2 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 3 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 4 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 5 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 6 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 7 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 8 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 9 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 10 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 11 Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa screen 12

Old versions

Version Size Update
⇢ 2.1 (1 variants) ↓ 14.60 MB ◴ 4 years ago
⇢ 2.0 (1 variants) ↓ 14.01 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 13.97 MB ◴ 6 years ago