Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE icon

Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

★★★★★
★★★★★
(4.69/5)

3.1Free2 years ago

Download Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE APK latest version Free for Android

Version 3.1
Update
Size 5.02 MB (5,268,833 bytes)
Developer KareemTKB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev391844.app576733
OS 4.4

Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE APPLICATION description

Sheikh Ahmad Sulaiman Quran mp3. Ahmed Sulaiman Dua works online
Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 works with INTERNET CONNECTION!

Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Full Quran mp3 ONLINE VERSION

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi downloading na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- sheikh ahmed sulaiman full quran

- ahmed sulaiman kano (reciter of the Holy Qur'an from Kano State Nigeria)

- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (Quran Completion Supplication). Ahmad Sulaiman Kano quran mp3

Idan an kunna wannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato [email protected] Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo muku wannan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato he is online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran yana bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ku huta lafiya.
↓ Read more
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 1 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 2 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 3 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 4 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 5 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 6 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 7 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 8 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 9 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 10 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 11 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 12 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 13 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 14 Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE screen 15

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0 (3 variants) ↓ 2.99 MB ◴ 7 years ago
⇢ 3 (1 variants) ↓ 3.56 MB ◴ 5 years ago
⇢ 2.5 (2 variants) ↓ 3.79 MB ◴ 5 years ago