Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 icon

Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3

★★★★★
★★★★★
(5.00/5)

1.2Free2 years ago

Download Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 APK latest version Free for Android

Version 1.2
Update
Size 26.13 MB (27,403,041 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app669788
OS Varies with device

Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 APPLICATION description

Listen to Akidar Ahlussunnah by Late Sheikh Jafar Mahmoud Adam.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Akidar Ahlussunnah da Al'amuran da suke faruwa akan mu, da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
↓ Read more
Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 screen 1 Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 screen 2 Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 screen 3 Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 screen 4 Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 screen 5 Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 screen 6 Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 screen 7

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.1 (1 variants) ↓ 25.07 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 15.82 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.2 (2 variants) ↓ 26.13 MB ◴ 2 years ago