Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 icon

Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

2.3Free2 years ago

Download Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 APK latest version Free for Android

Version 2.3
Update
Size 89.24 MB (93,570,597 bytes)
Developer engrshams
Category Apps, Lifestyle
Package Name com.andromo.dev658544.app675158
OS 4.1 and up

Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 APPLICATION description

Wannan app ne na Al-Furqan Baina Auliya Ar-Rahman wa Auliya Ash-Shaitan Part 2
The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Just download and start listening even when offline.
-------
Wannan application na dauke da Sharhin Littafin Al-Furqan baina Auliya Ar-Rahman wa Auliya Ash-Shaitan Part 2 Mp3 Offline (daya ne daga cikin apps biyu) na shahararen malamin musuluncin nan wato Sheikh Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store, karatuttukan sune kamar haka:

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
Al-Furqan baina Auliya Ar-Rahman wa Auliya Ash-Shaitan Part 2 Dr Sani Umar Rijiyar Lemo
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
dadai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Takaitaccen tarihin Dr sani umar rijiyar lemo

His full name is Muhammad Sani bn Umar bn Musa Rijiyar Lemo. He was born on 1st July ,1970 in Makkah, Saudi Arabia .He grew up in Yan Mata in the ancient city of Kano,Nigeria.
He had his primary school education in Khairul Bariyya Islamic Primary School Kano
(1978-1983) .He had his Junior Secondary School education in Shahuci junior secondary school Kano (1987), he then proceeded to Government Arabic
Teachers College, Gwale where he completed his Senior Islamic Studies with distinction in the year 1989.
Dr Muhammad Sani secured admission in the department of Hadith in the Islamic University,Madina where he completed his B.A. in Hadith Science and Islamic
Studies,1994 he proceeded for his M.A. in Hadith Science and Islamic Studies, 2000 where he finished with 'Excellent' grade Due to his thirst for deeper knowledge and research, Sheikh Muhammad continued with his Ph.D In the Islamic University, Madina where by Allah's grace he completed in the year 2005 with a first class upper.
Dr Muhammad was tutored by many Scholars both in Nigeria and in Saudi Arabia, they include , Malam Hamza Adakawa (Akhdari,Arbauna hadisan, Ishriniya, Hamziyya etc ), Mal. Sani Inuwa (Nahwu and Sarfu), Mal.Mahbub Abdulkadir Sumaly (Balaga), Mal. Bashir Hasan (Adab), Mal.Aminu Mahe (Tarikh).
Among his teachers in Saudi Arabia are Sheikh Abdulmuhsin Al-Abbad (Tauhid), Sheikh Ali Abdurrahman Alhuzaifi Chief Imam of Masjid an Nabawi, Madina (Tauhid), Sheikh Abdulaziz Abdullatif (Jarh Wattaadil), Sheikh Muhammad Matar (Tadwin and Ruwat), Sheikh Dr. Hafiz Alhakami (MusdalahulHadith ), Sheikh Dr.Muhammad Nur Saif (Musdalahul hadis), Sheikh Dr.AbdussamadAbid (Musdalahul Hadith ), Sheikh Dr. UmarHawiyya (Tafsir) da Sheikh Dr. Faihan Almudairi (Fiqh).

For more applications?
Just go to your google play store and search "rrnapps" you will see all our applications
I will be so grateful if you download it and give it 5 star & share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via [email protected]
↓ Read more
Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 screen 1 Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 screen 2 Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 screen 3 Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 screen 4 Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 screen 5 Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 screen 6

Old versions

Version Size Update
⇢ 2.3 (2 variants) ↓ 89.24 MB ◴ 4 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 88.97 MB ◴ 6 years ago