Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3 icon

Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

2.0Free2 months ago

Download Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3 APK latest version Free for Android

Version 2.0
Update
Size 39.44 MB (41,357,930 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app658425
OS Varies with device

Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3 APPLICATION description

Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar Mamoud Adam akan Asalin Maulidi da sauransu
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Nagode
↓ Read more
Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3 screen 1 Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3 screen 2 Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3 screen 3 Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3 screen 4 Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3 screen 5

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.2 (1 variants) ↓ 15.14 MB ◴ 5 years ago
⇢ 2.0 (5 variants) ↓ 32.85 MB ◴ 2 months ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 15.05 MB ◴ 6 years ago