Dangantakar Aure A Musulunci icon

Dangantakar Aure A Musulunci

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.0Free6 years ago

Download Dangantakar Aure A Musulunci APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 17.83 MB (18,698,907 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app655392
OS 4.0 and up

Dangantakar Aure A Musulunci APPLICATION description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wanna application mai suna Dangantakar Aure A Musulunci na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Dangantakar Aure. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
↓ Read more
Dangantakar Aure A Musulunci screen 1 Dangantakar Aure A Musulunci screen 2 Dangantakar Aure A Musulunci screen 3 Dangantakar Aure A Musulunci screen 4 Dangantakar Aure A Musulunci screen 5 Dangantakar Aure A Musulunci screen 6