Dausayin Ango Da Amarya icon

Dausayin Ango Da Amarya

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.0Free3 years ago

Download Dausayin Ango Da Amarya APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 25.82 MB (27,076,185 bytes)
Developer Medical Apps For Doctors
Category Apps, Education
Package Name com.newandromo.dev53768.app735960
OS 4.1 and up

Dausayin Ango Da Amarya APPLICATION description

Dausayin masoya na ma'aurata ko shirin aure. Girki, kwanciyar aure, nishadi etc
Assalamu alaikum,
Ku sauke wannan manhajja ta dausayin ango da amarya domin samun abubuwa kamar haka:

1. Girki : yadda ake dafa abincin zamani na amare kala-kala sama da guda hamsin
2. Kwanciyar Aure : cikakken ilimin jima....saurin kawowa, da kuma littafin gwarzon namiji
3. NI IMA a dausayin masoya : Mace tagari, hasken ma'aurata, sirrikan maza, hadi domin mata wanda bayaninsu sai kun shiga cikin manhajjar etc
4. GYARAN JIKI : Me jego, littafin ranar aurena, yadda zaki gyara jikinki cikin sauki etc
5. NISHADIn dausayin masoya: Littafin auren zinariya, kalaman soyayya da dai sauransu
6. SAKA MEGIDA KUKA a dausayin masoya : Wannan ba sai anyi muku bayani ba..kushiga ku karanta zaku gani da kanku

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta ku bata tauraro biyar cikin wannan gida. A sauke akaranta lafiya!
↓ Read more
Dausayin Ango Da Amarya screen 1 Dausayin Ango Da Amarya screen 2 Dausayin Ango Da Amarya screen 3 Dausayin Ango Da Amarya screen 4 Dausayin Ango Da Amarya screen 5 Dausayin Ango Da Amarya screen 6 Dausayin Ango Da Amarya screen 7 Dausayin Ango Da Amarya screen 8 Dausayin Ango Da Amarya screen 9 Dausayin Ango Da Amarya screen 10 Dausayin Ango Da Amarya screen 11 Dausayin Ango Da Amarya screen 12 Dausayin Ango Da Amarya screen 13 Dausayin Ango Da Amarya screen 14 Dausayin Ango Da Amarya screen 15 Dausayin Ango Da Amarya screen 16 Dausayin Ango Da Amarya screen 17 Dausayin Ango Da Amarya screen 18 Dausayin Ango Da Amarya screen 19 Dausayin Ango Da Amarya screen 20 Dausayin Ango Da Amarya screen 21 Dausayin Ango Da Amarya screen 22 Dausayin Ango Da Amarya screen 23 Dausayin Ango Da Amarya screen 24