Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa icon

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.0Free1 year ago

Download Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 1.72 MB (1,798,624 bytes)
Developer AAARSOFTWARE
Category Apps, Books & Reference
Package Name com.aaarsoftware.fassararlittafinarbaunanawawihausa
OS 4.1 and up

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa APPLICATION description

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, an Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
↓ Read more
Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screen 1 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screen 2 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screen 3 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screen 4 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screen 5 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screen 6 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screen 7 Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa screen 8

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0 (16 variants) ↓ 2.02 MB ◴ 3 years ago