FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI icon

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

★★★★★
★★★★★
(4.50/5)

1.0Free6 years ago

Download FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 1.25 MB (1,305,576 bytes)
Developer ABUBAKAR SADIK SALIHU
Category Apps, Education
Package Name com.sadiksalihu.fassararlittafinkawaaidi
OS 3.0 and up

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI APPLICATION description

Fassara Littafin Kawa:idi, Littafin Tauhidi, wato Kadaita Allah.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.
↓ Read more
FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI screen 1 FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI screen 2 FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI screen 3