Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar icon

Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

2.0Free1 month ago

Download Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar APK latest version Free for Android

Version 2.0
Update
Size 49.77 MB (52,187,503 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app655396
OS 4.1 and up

Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar APPLICATION description

Saurari wa'azin malam Jafar akan Hikimomin Guzirin Alkiyama da alamomin ta.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wanna application mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin tashin Alkiyama.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
↓ Read more
Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar screen 1 Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar screen 2 Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar screen 3 Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar screen 4 Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar screen 5

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.2 (1 variants) ↓ 14.94 MB ◴ 4 years ago
⇢ 1.1 (1 variants) ↓ 14.94 MB ◴ 5 years ago
⇢ 2.0 (5 variants) ↓ 43.67 MB ◴ 1 month ago