Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail icon

Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.0Free2 years ago

Download Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 74.96 MB (78,597,948 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app822960
OS 4.1 and up

Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail APPLICATION description

Saurari Shirin Hancin Guta na 2017 na Rahama Radio Kano, Tare da Dr. Abdulkadir.
Wannan Manhaja ta kawo muku Shirin Hancin Gauta na shekarar 2017 wanda Gidan Radio na Rahama Radio FM Kano Nigeria ke shiryawa tare da Dr. Abdulkadir Ismail. Muna da manhajojin wannan shiri mai albarka na shekarun 2014, 2015, 2016 da ma sauran su.

Ku Saurari shirin a saukake ba tare da kunna data ba. Da zarar kun sauko da shi kan wayoyin Salular ku zaku iya sauraron shirin a koda yaushe. Ku cigaba da bibiyar Shafin mu na ZaidHBB a nan Play Store don kasancewa tare da More wasu sababbin Manhajojin mu masu Fadakarwa, Wa'azantarwa, Nishadantarwa Harma da Ilmantarwa. Mun gode


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan Playstore.

Ku duba kundin Apps dina anan Playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa, fadakarwa, har ma da nishadantarwa. Ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.


About Rahma Radio

Rahma Radio was established as a privately owned Radio station on 97.3 MHz on the F.M band. It started its test transmission on Friday 12th August, 2011, after which all full commercial transmission commenced. The station broadcasts wide rang of programmes to satisfy our listener’s.
Our main focus is the promotion of business, commerce and social reorientation of society through effective and meaningful programmes. These programmes include but not limited to health, education, farming, capacity building and human development, with emphasis on women, youth and the physically challenges.
↓ Read more
Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail screen 1 Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail screen 2 Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail screen 3 Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail screen 4 Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail screen 5 Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail screen 6

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0 (2 variants) ↓ 74.96 MB ◴ 5 years ago