Hisnul Muslim Sheik Daurawa icon

Hisnul Muslim Sheik Daurawa

★★★★★
★★★★★
(5.00/5)

1.0.0Free7 years ago

Download Hisnul Muslim Sheik Daurawa APK latest version Free for Android

Version 1.0.0
Update
Size 3.15 MB (3,300,597 bytes)
Developer engbabura
Category Apps, Education
Package Name com.andromo.dev488197.app550555
OS 2.3.3 and up

Hisnul Muslim Sheik Daurawa APPLICATION description

Cikin wannan Application, Audio ne na karatun littafin Hisnul Muslim wanda Sheik Aminu Ibrahim Daurawa Kano da kuma babban Malamin nan na Al-Qur'an Sheik Ahmad Sulaiman suka gabartar. Karatun ya qunshi sharhi da kuma karatun addu'o'i da suke cikin wannan littafi mai albarka da kuma yadda ake karantasu ba tare da kuskure ba,

Wannan Karatu zai taimakawa mai sauraro wajen fahimtar ma'anonin wadannan addu'o'i da kuma karantasu ta shiga ingantacciya tare da samun sauqi wajen haddace su.

Allah ya qara bamu ilimi mai amfani, ya kuma tabbatar damu akan tafarki madaidaici. Ameen.

↓ Read more
Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 1 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 2 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 3 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 4 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 5 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 6 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 7 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 8 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 9 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 10 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 11 Hisnul Muslim Sheik Daurawa screen 12