Illolin Shi'a icon

Illolin Shi'a

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

3.5Free5 years ago

Download Illolin Shi'a APK latest version Free for Android

Version 3.5
Update
Size 38.98 MB (40,877,742 bytes)
Developer GangareBoy
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev663676.app715551
OS 4.1 and up

Illolin Shi'a APPLICATION description

wa'azi akan aqidar shia daga bakin manyan malam Sunnah.
HD AUDIO
OFFLINE
A takaice kalmar Shi’a kalma ce ta larabci, wadda ke nufin ‘mabiya’ ko ‘mataimaka’, wannan kuwa shi ne ma’anarta na lugga. Amma so tari ana amfani da ita a kan duk wanda ya fifita Imam Ali dan Abi Dalib (AS) a kan sauran Sahabbai da wanda ya mika wilayarsa gare shi. Wannan shi ne ma’anar kalmar a muhawara da zantukan yau da kullum. Wannan shi ne abin da malaman lugga suka dace a kai. Firuz Abadi yace:

Shi’ar mutum (na nufin) mabiyansa da masu taimaka misa…..

Har zuwa inda ya ce:

Amma hakika wannan kalma an fi amfani da ita a kan duk wanda ya mika wilayarsa ga Ali (dan Abi Dalib) da mutanensa, har kalmar ta takaita da su.
↓ Read more
Illolin Shi'a screen 1 Illolin Shi'a screen 2 Illolin Shi'a screen 3

Old versions

Version Size Update
⇢ 3.5 (1 variants) ↓ 38.98 MB ◴ 5 years ago
⇢ 3.3 (1 variants) ↓ 39.06 MB ◴ 6 years ago