Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 icon

Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2

★★★★★
★★★★★
(5.00/5)

3.1Free2 years ago

Download Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 APK latest version Free for Android

Version 3.1
Update
Size 48.62 MB (50,977,676 bytes)
Developer KareemTKB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev391844.app412695
OS 4.4

Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 APPLICATION description

Karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam na Arba'una Hadith ( 21 - 49 ).
Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ).

A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) .

Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.

Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email [email protected]

Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.

Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:

Arbauna Hadith 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenan
Sheikh Jafar Matasa Nagari
Sheik Jafar Waazin Maulud
sheik ja'afar hakkokin mata
sheikh jaafar mace musulmah
sheikh Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra
mallam jaafar bayanin Jinin Haila

Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.

Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.
↓ Read more
Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 1 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 2 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 3 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 4 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 5 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 6 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 7 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 8 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 9 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 10 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 11 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 12 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 13 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 14 Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 screen 15

Old versions

Version Size Update
⇢ 3 (1 variants) ↓ 47.60 MB ◴ 5 years ago
⇢ 2.5 (1 variants) ↓ 47.86 MB ◴ 5 years ago
⇢ 2.0 (1 variants) ↓ 48.26 MB ◴ 5 years ago