Kimiyyar Soyayya - Love Psychology icon

Kimiyyar Soyayya - Love Psychology

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

biyarFree2 years ago

Download Kimiyyar Soyayya - Love Psychology APK latest version Free for Android

Version biyar
Update
Size 3.91 MB (4,095,128 bytes)
Developer Shamsuddeen Zakariya
Category Apps, Dating
Package Name english.soyayya.hausa
OS 4.0 and up

Kimiyyar Soyayya - Love Psychology APPLICATION description

Love and Relationship Psychology - Kimiyyar Soyayya da Zaman Aure
This app is bilingual app dealing with love and marriage issues in English and Hausa.

The contents of this app are:
1. Why do we fall in love ~ Me yasa muke kamuwa da so?
2. How to know if someone loves you ~ Taya zaka fahimci cewa wani yana son ka?
3. Why some people rarely fall in love ~ Me yasa wasu mutanen basu cika kamuwa da soyayya ba?
4. What attracts men to fall in love with women ~ Me yake sanya mazaje su kamu da son mace?
5. What attracts women to fall in love with men ~ Me yake sanya mata su kamu da son maza?
6. What turns women off ~ Abubuwan dake dusashad da soyayyar da mace ke yiwa namiji?
7. What turns men off ~ Me yake dusashad da soyayyar da namiji ke yiwa mace?
8. Why some women let themselves go after marriage and child birth ~ Me yasa wasu mata bayan sun yi aure sun haihu suke daina kwalliya?
9. Can shy guys get girlfriend ~ Shin mazaje masu kunya zasu iya samun budurwa?
10. Feeling bad after breakup ~ Shiga cikin damuwa bayan rabuwa da masoyi
11. Why did she stopped chasing me ~ Me yasa ta daina bibiya ta?
12. Can falling in love make me happy ~ Shin soyayya zata sanya mutum farin ciki?
13. Love addiction ~ Ciwon so
14. Short guys in relationship ~ Soyayyar gajerun mazaje
15. I can't forget about my ex-lover ~ Na kasa mantawa da masoyina
16. Reasons for divorce ~ Abubuwan dake kawo mutuwar aure
17. Love at first sight ~ Kamuwa da son mutum a gamuwar farko
18. Why do we find someone attractive but not others ~ Me yasa muke ganin kyan wani amma bama ganin kyan wasu?
19. Why some guys are nervous or afraid to approach women ~ Me yasa wasu mazajen suke fargaba ko tsoron tunkarar mata?
20. Causes of shyness and lack of confidence ~ Musabbabin kamuwa da kunya da kuma rashin ƙwarin gwiwa
21. Causes of low self-esteem ~ Abubuwan dake sa wasu mutane ƙasƙantar da kan su.
22. Why people struggle to develop self-confidence ~ Me yasa zai wahala wasu mazajen su zamo masu ƙwarin gwiwa?
↓ Read more
Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 1 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 2 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 3 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 4 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 5 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 6 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 7 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 8 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 9 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 10 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 11 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 12 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 13 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 14 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 15 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 16 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 17 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 18 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 19 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 20 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 21 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 22 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 23 Kimiyyar Soyayya - Love Psychology screen 24