Koyar Da Ibada - Hajji icon

Koyar Da Ibada - Hajji

★★★★★
★★★★★
(5.00/5)

1.0Free8 years ago

Download Koyar Da Ibada - Hajji APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 8.24 MB (8,639,645 bytes)
Developer Fada
Category Apps, Education
Package Name com.fadaamedia.elm.hu_haj
OS 2.1 and up

Koyar Da Ibada - Hajji APPLICATION description

Wannan wani aiki ne na bayanin hukunce-hukuncen musulunci a sauqaqe, cikin hotuna masu motsi da marasa motsi,
www.muslimfigh.com

ta hanyar harsuna daban-daban, aikin ya qunshi:
- Littafin hukunce-hukuncen ibada a cikin hotuna.
- Wanda yake tattare da hotuna da dalilai, domin sauqaqewa ga mai karatu.
- bidiyo.
- Mai sharhi da sauti da surah na abinda ya zo a cikin littafin.
- Shafin yanar gizo.
Kowane harshen yana da shafin shi na musamman.
Shafikan sabbin hanyoyin sadarwa.
Duniyar fiqihu (cikin cd).
Yana qunshe da kwafi na bugaggen littafin, hakanan bidiyo mai sharhin abinda ke cikin littafin na darussa.
Tsari na musamman gameda na'urori masu qwaqwalwa na zamani (smart devices)
↓ Read more
Koyar Da Ibada - Hajji screen 1 Koyar Da Ibada - Hajji screen 2 Koyar Da Ibada - Hajji screen 3 Koyar Da Ibada - Hajji screen 4 Koyar Da Ibada - Hajji screen 5 Koyar Da Ibada - Hajji screen 6