Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da icon

Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da

★★★★★
★★★★★
(4.67/5)

1.3Free2 years ago

Download Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da APK latest version Free for Android

Version 1.3
Update
Size 38.04 MB (39,890,152 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app662718
OS

Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da APPLICATION description

Saurari Kundin Tarihi daga bakin Mallam Daurawa ba tare da kunna data ba.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline" na kunshe da wa'azin Mallam Aminu Daurawa Kano game da Tarihin Magabata na kwarai. Application din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Application din kashi biyu ne, wannan ne na biyun sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na farko.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
↓ Read more
Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da screen 1 Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da screen 2 Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da screen 3 Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da screen 4 Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da screen 5 Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da screen 6 Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da screen 7 Kundin Tarihi 2 Mp3 Offline-Da screen 8

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 36.85 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.3 (4 variants) ↓ 38.04 MB ◴ 2 years ago
⇢ 1.2 (1 variants) ↓ 37.52 MB ◴ 3 years ago