Kuranin Hausa icon

Kuranin Hausa

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

2.0Free6 years ago

Download Kuranin Hausa APK latest version Free for Android

Version 2.0
Update
Size 4.51 MB (4,727,209 bytes)
Developer QURAN
Category Apps, Books & Reference
Package Name hausa.quran
OS 4.0.3 and up

Kuranin Hausa APPLICATION description

Fasara kyauta Kurani mai Girma a harshen Hausa
Muna bayar da fasaran Kurani mai Girma a cikin Harshen Hausa wadda to fito daga Gumi Abubakar Mahmoud Gumi.

Sirin litafi na musulunci yana da kalmomin daga Allah wadda aka bayana to wurin shi anabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam). Ya karbi wadanan ruya sai ya fasara. Bayan mutuwar sa, a shekara dari shida da talatin da biyu (632), ma biyen sa sun tatara duk ruya da aka rubuta cikin litafi wadda muka sani a yau.

Kurani ta bayyana akida da kuma dokan Musulunci. It ace majiyar bangaskiya ga ko wane Musulmi. Ta nuna dangatakan Allah da halitun sa kumma ta bada jagora ta ilmantarwa domin adalcin al’uma da kumma gudanarawan ayuka masu kyau. Kurani ta sarafa domin kyaun ta, shayarin ta da wallafen-wallafen kamala.

Mafi bambacin salon Kurani ya nuna asalin Allahntakar sa ya kuma cigaba ba masu ilimi mamaki, ba tare da nuna ko sun bada kaskiya

Litafin ne wadda mutane miliyan ke haddace wa kowace rana

Asalin rubutun Kurani aka yi ta ne cikin hashen Larabci, amma akwai fasara cikin harsuna da yawa

Yanzu za ku ji dadin sirin Litafin Musulunci, cikin Hausa

An walafa Kurani mai girma cikin surori 114

Al-Fatihah, Al-Baqarah, Ali, An-Nisa, Al-Ma, Al-An, Al-A, Al-Anfal, At-Tawbah, Yunus, Hud, Yusuf, Ar-Ra, Ibrahim, Al-Hijr, An-Nahl, Al-Isra, Al-Kahf, Maryam, Taha, Al-Anbya, Al-Haj, Al-Mu, An-Nur, Al-Furqan, Ash-Shu, An-Naml, Al-Qasas, Al-, Ar-Rum, Luqman, As-Sajdah, Al-Ahzab, Saba, Fatir, Ya-Sin, As-Saffat, Sad, Az-Zumar, Ghafir, Fussilat, Ash-Shuraa, Az-Zukhruf, Ad-Dukhan, Al-Jathiyah, Al-Ahqaf, Muhammad, Al-Fath, Al-Hujurat, Qaf, Adh-Dhariyat, At-Tur, An-Najm, Al-Qamar, Ar-Rahman, Al-Waqi, Al-Hadid, Al-Mujadila, Al-Hashr, Al-Mumtahanah, As-Saf, Al-Jumu, Al-Munafiqun, At-Taghabun, At-Talaq, At-Tahrim, Al-Mulk, Al-Qalam, Al-Haqqah, Al-Ma, Nuh, Al-Jinn, Al-Muzzammil, Al-Muddaththir, Al-Qiyamah, Al-Insan, Al-Mursalat, An-Naba, An-Nazi, At-Takwir, Al-Infitar, Al-Mutaffifin, Al-Inshiqaq, Al-Buruj, At-Tariq, Al-A, Al-Ghashiyah, Al-Fajr, Al-Balad, Ash-Shams, Al-Layl, Ad-Duhaa, Ash-Sharh, At-Tin, Al-, Al-Qadr, Al-Bayyinah, Az-Zalzalah, Al-, Al-Qari, At-Takathur, Al-, Al-Humazah, Al-Fil, Quraysh, Al-Ma, Al-Kawthar, Al-Kafirun, An-Nasr, Al-Masad, Al-Ikhlas, Al-Falaq, An-Nas

Muna gayatan duka ku karanta Kurani!

Tai shi yanzu kuma ji dadin Litafin Musuluncii cikin harshen Hausa
↓ Read more
Kuranin Hausa screen 1 Kuranin Hausa screen 2 Kuranin Hausa screen 3 Kuranin Hausa screen 4 Kuranin Hausa screen 5 Kuranin Hausa screen 6 Kuranin Hausa screen 7 Kuranin Hausa screen 8 Kuranin Hausa screen 9 Kuranin Hausa screen 10 Kuranin Hausa screen 11 Kuranin Hausa screen 12 Kuranin Hausa screen 13 Kuranin Hausa screen 14 Kuranin Hausa screen 15

Old versions

Version Size Update
⇢ 2.0 (1 variants) ↓ 4.51 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 3.72 MB ◴ 7 years ago