Labaran kwallo Da Hausa icon

Labaran kwallo Da Hausa

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

9.8Free1 year ago

Download Labaran kwallo Da Hausa APK latest version Free for Android

Version 9.8
Update
Size 12.17 MB (12,763,002 bytes)
Developer sabilujmr
Category Apps, Entertainment
Package Name tauraruwaa.aplihsx
OS 4.4

Labaran kwallo Da Hausa APPLICATION description

Labaran kwallo dacyaten hausa, champion league, UEFA, premiere league etc.
Wannan sabuwar manhaja ta labaran kwallo cikin harshen hausa, sabuwar manhaja ce da zata baka damar samun labaran kwallon kafa daban-daban kuma sabbi akan kari a duk lokacin da aka saki wani sabon labari ko wani abu ya faru akan lamarin kwallon kafa a duniya.

Wannan manhaja bata tsaya iya nan ba kuma zaku samu wasu bidiyoyi na kwallon kafa kamar highlights, best of ronaldo, best of messi da dai sauransu duk a cikin wannan sabuwar manhaja tamu kuma cikin hausa.

Abubuwan da wannan manhaja ta kunsa akwai abubuwa kamar haka:

* Champions League Labarai
Labaran champion league cikin harshen hausa.

* Premiere League Labarai
labaran premiere league cikin yaren hausa.

* UEFA Labarai
Anan kuma zaku samu labaran UEFA da hausa.

* La Liga Labarai
Anan zamu kawo muku labarai da dumi-dumi akan La Liga.

* BundesLiga Labarai
zaku samu labarai masu zafi akan BundesLiga a nan.

* Labaran Transfer
Labaran Transfer na 'yan wasan kwallo a nan.

* Highlights na wasu wasanni da aka buga.

Da dai sauransu duka a cikin wannan manhaja ta labaran kwallo cikin harshen hausa.
↓ Read more
Labaran kwallo Da Hausa screen 1 Labaran kwallo Da Hausa screen 2 Labaran kwallo Da Hausa screen 3

Old versions

Version Size Update
⇢ 9.8 (8 variants) ↓ 10.70 MB ◴ 1 year ago