Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro icon

Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.1.0$0.993 years ago

Download Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro APK latest version Free for Android

Version 1.1.0
Update
Size 6.4M
Developer AAARSOFTWARE
Category Apps, Books & Reference
Package Name com.aaarsoftware.littafinhausahisnulmuslim
OS 4.1 and up

Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro APPLICATION description

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja...
*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin
↓ Read more
Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro screen 1 Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro screen 2 Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro screen 3 Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro screen 4 Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro screen 5 Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro screen 6