Magani A Gonar Yaro Part 2 icon

Magani A Gonar Yaro Part 2

★★★★★
★★★★★
(4.68/5)

5Free5 years ago

Download Magani A Gonar Yaro Part 2 APK latest version Free for Android

Version 5
Update
Size 9.88 MB (10,355,052 bytes)
Developer motiveapps
Category Apps, Education
Package Name com.andromo.dev679836.app751145
OS 4.1 and up

Magani A Gonar Yaro Part 2 APPLICATION description

Magani A Gonar Yaro Part 2
Magani A Gonar Yaro Part 2


ASSALA MUALAIKUM YAN'UWA BAYAN NEMA DA WASU SUKAYI,MUNYI KOKARIN FITO DA APP NAMU:-


""""MAGANI A GONAR YARO PART 2""""""""""""

APP'S CONTENTS:-

00-ALAMOMIN BUDADDEN GABA( VAGINAL ENLARGEMENT) DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCESU


1-MAGANIN SANYIN MATA (SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES LIKE BACTERIAL VAGINOSIS,TRICHOMONIASIS,YEAST INFECTION) & HANYOYIN DA ZAMU KARE KANMU DAGA KAMUWA DA CUTUKAN.

2-AMFANIN DABINO A JIKIN DAN ADAM

3-AMFANI DA ILLAR TSAMIYA A JIKIN DAN ADAM

4-AMFANIN GAWAYI A RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM

5-SASSAKEN WASU BISHIYOYI DA AMFANINSU

6-AMFANIN AGWALUMA A JIKIN DAN ADAM

7-AMFANIN TAFARNUWA A JIKN DAN ADAM

8- AMFANIN MAN ZAITUN A JIKIN DAN ADAM

9-MAGANIN KARFIN MAZA(NATURAL REMMEDIES TO IMPOTENCE)

10-AMFANIN NONON AKUYA A JIKIN DANN ADAM

11- AMFANIN NONON RAKUMI A JIKIN DAN ADAM

12- CIWON SANYI A JIKIN MAZA DA HANYOYIN MAGANCESHI

13-KARIN NI'IMA GA MATA DA MAZA

14-HANYOYIN BIYAN BUKATAR MA'AURATA

15-MAGANIN CIWON HAKORI

16-AMFANIN NAMIJIN GORO A JIKIN DAN ADAM

17-ILLOLIN KAYAN MAYE GA RAYUWAR MATASA

18-ILLOLIN RASHIN SHAN RUWA

19-MAGANIN CIWON KAI(KARAMI DA MAI TSANANI)

20-MAGANIN ULCER(OLSA) & TSAKUWAR UWAR HANJI

21-AMFANIN TOZALIN ISMUD GA IDANUWAN DAN ADAM

22-MAGANIN ZAZZABIN TYPGOID

23-MAGANIN CIWON BAYA,BASUR

24-ME KE KAWO RASHIN JINDADIN JIMA'I GA MATA?

25-AMFANIN LEMONGRASS GA JIKIN DAN ADAM


26-MAGANIN KANKANCEWAR GABAN NAMIJI DA MEKE KAWOSU



DAMA SAURAN ABUBUWA,

KU NEMI APP NAMU MAI SUNA

@@@@@"""""SIHIRI DA MAGANINSA A AL-QUR'ANI DA SUNNAH@@@@@@'''

ACIKINSA AKWAI

RABE-RABEN SIHIRI

KAMAR :

1-SIHIRUL MAHABBA(SA SOYYAYA TSAKANIN MUTANE)

2-SIHIRUL TAFREEQ(RABA TSAKANIN MUTANE)

ZUWA NA 12


KU NEMI NAKU ,.....

LEAVE YOUR COMMENTS PLEASE
↓ Read more
Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 1 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 2 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 3 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 4 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 5 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 6 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 7 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 8 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 9 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 10 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 11 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 12 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 13 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 14 Magani A Gonar Yaro Part 2 screen 15

Old versions

Version Size Update
⇢ 5.1.2 (1 variants) ↓ 9.36 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 9.43 MB ◴ 6 years ago
⇢ 5 (5 variants) ↓ 9.88 MB ◴ 5 years ago