Riba da Rashawa-Sheikh Jafar icon

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.2Free2 years ago

Download Riba da Rashawa-Sheikh Jafar APK latest version Free for Android

Version 1.2
Update
Size 34.51 MB (36,191,003 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app669796
OS Varies with device

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar APPLICATION description

Saurari Wa'azi akan Riba da Rashawa na Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Riba da Rashawa-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Riba da Rashawa da ma wasu wa'azozin.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
↓ Read more
Riba da Rashawa-Sheikh Jafar screen 1 Riba da Rashawa-Sheikh Jafar screen 2 Riba da Rashawa-Sheikh Jafar screen 3 Riba da Rashawa-Sheikh Jafar screen 4 Riba da Rashawa-Sheikh Jafar screen 5 Riba da Rashawa-Sheikh Jafar screen 6 Riba da Rashawa-Sheikh Jafar screen 7

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0 (2 variants) ↓ 17.78 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.2 (2 variants) ↓ 34.51 MB ◴ 2 years ago
⇢ 1.1 (1 variants) ↓ 33.99 MB ◴ 3 years ago