Shirin Rai Dangin Goro 1 icon

Shirin Rai Dangin Goro 1

★★★★★
★★★★★
(4.36/5)

1.1Free2 years ago

Download Shirin Rai Dangin Goro 1 APK latest version Free for Android

Version 1.1
Update
Size 32.32 MB (33,892,803 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app706944
OS 4.1 and up

Shirin Rai Dangin Goro 1 APPLICATION description

Saurari Audio na littafan Hausa wanda Ahmad Isah Koko ya karanta
Wannan Manhaja na kunshe da Audio na Littattafan Hausa wanda sanannen mai karatun nan na littattafan Hausa ya karanta, wato Ahmad Isah Koko. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren littattafan dake ciki a kowane lokaci. Littattafan dake ciki sun Hada da:
>Yar Jagora
>Bagidajiya

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
↓ Read more
Shirin Rai Dangin Goro 1 screen 1 Shirin Rai Dangin Goro 1 screen 2 Shirin Rai Dangin Goro 1 screen 3 Shirin Rai Dangin Goro 1 screen 4 Shirin Rai Dangin Goro 1 screen 5 Shirin Rai Dangin Goro 1 screen 6 Shirin Rai Dangin Goro 1 screen 7 Shirin Rai Dangin Goro 1 screen 8

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 31.08 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.1 (2 variants) ↓ 32.32 MB ◴ 2 years ago