Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar icon

Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar

★★★★★
★★★★★
(4.80/5)

1.3Free2 years ago

Download Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar APK latest version Free for Android

Version 1.3
Update
Size 65.71 MB (68,897,676 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app745557
OS 4.1 and up

Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar APPLICATION description

Saurari Karatun Sifatus Salatin Nabiy Kashi Na Uku daga bakin Sheikh Jafar Kano
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo (SAW).

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na uku ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na daya da na biyun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
↓ Read more
Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar screen 1 Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar screen 2 Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar screen 3 Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar screen 4 Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar screen 5 Sifatus Salatin Nabiy Part 3-Jafar screen 6

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.1 (1 variants) ↓ 64.61 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 64.67 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.3 (3 variants) ↓ 65.71 MB ◴ 3 years ago