Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 icon

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2

★★★★★
★★★★★
(4.55/5)

3Free2 years ago

Download Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 APK latest version Free for Android

Version 3
Update
Size 71.31 MB (74,778,716 bytes)
Developer Abyadapps
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev626263.app652437
OS 4.1 and up

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 APPLICATION description

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Team Abyadapps ke kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 OFFLINE tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan itace manhajja ta Farko kuma bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Sauketa kan wayoyinku kawai daga nan zatayi aiki ko da ba'a kunna data ba. Works perfectly Offline.

A cikin wannan app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 offline zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi yanayin sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) take.

Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja shine Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi sharing da sauran yanuwa musulmai Hausa.
↓ Read more
Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 screen 1 Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 screen 2 Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 screen 3 Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 screen 4 Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 screen 5 Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 screen 6

Old versions

Version Size Update
⇢ 3 (2 variants) ↓ 71.31 MB ◴ 4 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 71.29 MB ◴ 6 years ago