Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 icon

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.3Free2 years ago

Download Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 APK latest version Free for Android

Version 1.3
Update
Size 23.32 MB (24,454,076 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app655399
OS Varies with device

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 APPLICATION description

Saurari wa'azin malam Jafar akan Siffofn Muminani da Siffar Mace Mumina.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wannan application mai suna Siffofin Muminai-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Muminai da Siffofin Mace Mumina. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search din kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran tare da yada su a whatsapp, facebook da sauransu, don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
↓ Read more
Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 screen 1 Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 screen 2 Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 screen 3 Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 screen 4 Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 screen 5

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.1 (1 variants) ↓ 21.82 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 21.74 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.3 (2 variants) ↓ 23.32 MB ◴ 2 years ago