Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE icon

Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE

★★★★★
★★★★★
(4.86/5)

3Free4 years ago

Download Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE APK latest version Free for Android

Version 3
Update
Size 93.60 MB (98,143,898 bytes)
Developer KareemTKB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev391844.app584812
OS 4.1 and up

Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE APPLICATION description

Kammalallen karatun tafsirin suratul Ma'idah Sheikh Jafar. Surah Al Ma'idah
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun suratul Ma'idah tare da Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam rahimahullah.

Karatun na aiki ba tare da internet connection ba. Suratul ma'idah tun daga farko har karshen surah.

Free Hausa Islamic Apps Sheikh Jafar Mahmud Adam Surah Al Ma'idah Tafseer complete.

A kokarin kawo muku Sheikh Jafar Mahmud Adam complete tafseer da mukeyi yanzu haka saura karatun tafsir na suratul A'raf kadai ya rage mu gama shigo da tafsirin alkur'ani mai girma cikin wannan gida. Kuma dukkan manhajjojin da muka kawo na aiki ne ba tare da bukatar internet connection ba.


Da fatan zakuji dadin wannan manhajja kuma ku taimaka wajen yadata zuwa ga sauran yanuwa musulmi sawa'un ta whatsapp, Facebook, twitter da dukkan zaurukan sada zumunta.

Allah ya mafanar damu daku baki daya. Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta karatun suratul Ma'idah mp3 Sheik Jafar.

In shaa Allahu bayan mun kammala shigo da tafsirin alkur'ani tun daga bakarah har nasi cikin wannan gida, to zamuyi kokarin kawo muku manhajja guda daya wacce zata kunshi dukkan tafsirin alkur'ani maigirma acikinta. Sai dai zata bukaci internet domin tayi aiki.

Domin samun Hausa Islamic apps duba KareemTKB apps dake cikin wanan gida.

Allah ya jikan malam Jafar ya gafarta masa yasa ya huta aameen.

Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani muna masu shiga AlJannah Firdausi bi rahmatillahi Aameen.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
↓ Read more
Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE screen 1 Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE screen 2 Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE screen 3 Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE screen 4 Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE screen 5 Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE screen 6

Old versions

Version Size Update
⇢ 3 (1 variants) ↓ 93.60 MB ◴ 4 years ago
⇢ 2.5 (1 variants) ↓ 93.86 MB ◴ 5 years ago