Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE icon

Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE

★★★★★
★★★★★
(4.82/5)

1.0.0Free2 months ago

Download Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE APK latest version Free for Android

Version 1.0.0
Update
Size 107.80 MB (113,034,525 bytes)
Developer KareemTKB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev391844.app452702
OS 4.1 and up

Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE APPLICATION description

Tafsirin Izufi Biyar ( Al Jumuah to An Nas ) by Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Wannan App ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai girma tare da Malam Ja'afar Mahmud Adam.

Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Surah Al Jumuah (Yusabbihu) zuwa Surah An Nas (Nasi).

Domin wadansu karatuttukan na sheikh ja'afar mahmud adam kamar su:

Umdatul Ahkam mp3

Bulugul Miram

Riyadussalihin

Kitab Tauhid

Arbaun Hadith

Bayani kan aikin Hajji da umra

Tafseer suratul Baqarah

Matasa nagari

Hakkokin mata a musulunci

Boko Halal

Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu

da kuma karatun Kundin Tarihi tare da malam Aminu Ibrahim Daurawa
Domin samun karatuttukan dake sama duba sauran Apps dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB a cikin search din ka/ki na Google Play Store.

A duk lokacin da ka/ke da bukatar karatuttukan Hausa daga bakin malam jafar mahmud da sauran malamai, kawai bude Play Store ka/ki rubuta KAREEMTKB. Zaku samu Apps na Musulunci da yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar internet domin suyi aiki.

Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai girma na nan tafe in shaa Allahu.

Idan kaji ko kinji dadin samun wannan App a Play Store kada ka/ki manta rating din wannan App five Star wato tauraro biyar cikin wannan store.

Zaku iya samun developer na wannan App a koda yaushe tayin amfani da email din developer dake kasa.

Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku.

Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar mahmud, zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta review a karkashin wannan App.

Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam ameen.

Allah ya saka masa da gidan Aljannah ameen ameen ameen.
↓ Read more
Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE screen 1 Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE screen 2 Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE screen 3 Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE screen 4 Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE screen 5 Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLINE screen 6

Old versions

Version Size Update
⇢ 3 (2 variants) ↓ 73.53 MB ◴ 5 years ago
⇢ 2.5 (1 variants) ↓ 73.79 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (2 variants) ↓ 72.88 MB ◴ 8 years ago