Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE icon

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE

★★★★★
★★★★★
(4.53/5)

3Free5 years ago

Download Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE APK latest version Free for Android

Version 3
Update
Size 37.53 MB (39,350,371 bytes)
Developer KareemTKB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev391844.app458292
OS 4.1 and up

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE APPLICATION description

Wannan Tafsirin Suratul Kahfi ne na Sheik Jafar. Allah ya jikan malam jafar amin
Wannan Application ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kurani mai girma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.

SAUTI MAI KYAU CIKAKKEN TAFSIRI

Tafsirin suratul Kahfi ne wannan. Domin samun wadansu sheikh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin play store dinka/ki.

Muhimman kissoshi kamar:

Labarin ko Tarihin Ashabul Kahfi

Tarihin Zulkarnain

Labari na Annabi Musa da Annabin Allah Kidr

Milestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsu shine Karensu.
Sunyi Shekaru dari uku da tara ( 309 ) cikin wannan kogon da suka shiga.
Saurari cikakken bayanin daga bakin babbab malamin sunnah sheikh Jafar mahmud Adam Rahimahullah.

Mun gode kwarai da gaske. Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubar developer din wannan Application yi amfani da developer email dake kasa. Zan yi matukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwana Musulmai kuma Hausawa!

Allah ya gafartama malam jafar ya kuma Rahamsheshi ameen summa ameen.

Sai anjima daga naku kuma danuwanku a koda yaushe kareemtkb.
↓ Read more
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screen 1 Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screen 2 Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screen 3 Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screen 4 Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screen 5 Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screen 6

Old versions

Version Size Update
⇢ 3 (1 variants) ↓ 37.53 MB ◴ 5 years ago
⇢ 2.5 (2 variants) ↓ 17.08 MB ◴ 5 years ago
⇢ 2.0 (1 variants) ↓ 17.48 MB ◴ 5 years ago