Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline icon

Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.3Free2 years ago

Download Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline APK latest version Free for Android

Version 1.3
Update
Size 38.64 MB (40,517,408 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app658437
OS Varies with device

Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline APPLICATION description

Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Tambayoyi da amsoshin su.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline" na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Application din OFFLINE ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Application din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na biyun.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
↓ Read more
Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline screen 1 Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline screen 2 Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline screen 3 Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline screen 4 Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline screen 5

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.1 (1 variants) ↓ 37.57 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 37.49 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.3 (3 variants) ↓ 38.64 MB ◴ 2 years ago