Tarihin Nijar icon

Tarihin Nijar

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.3Free1 year ago

Download Tarihin Nijar APK latest version Free for Android

Version 1.3
Update
Size 11.40 MB (11,951,495 bytes)
Developer HistoryofTheWorld
Category Apps, Books & Reference
Package Name com.historyisfun.TarihinNijar
OS 4.1 and up

Tarihin Nijar APPLICATION description

Hausa language / Harshen Hausa
Wato Kasar Nijar dai ta kasan ce tana daya daga cikin kasashen Afrika ta yamma.Tana makwabtaka da kasashe bakwai (Nijeriya, Libya, Aljeriya, Mali, Burkina Faso, Benin, Cadi). Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan sha bakwai(17). Kuma tana da kabilu daban-daban, kamar su: Hausawa, Zabarmawa, Fulani, Kanuri, Bugaje, Barebari, Larabawa, Tubawa, da Gurmawa. Nijar ta na daya daga cikin kasashen kungiyar tattalin arzikin kasahen yammacin Africa (CEDEAO).

Nijar ta samu ƴancin kan ta a shekarar 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Faransa. Tana da arzikin ma'adani caking kasa kamar Zinariya, da Karfe, da Gawayi, da uranium da kuma Petur.
↓ Read more
Tarihin Nijar screen 1 Tarihin Nijar screen 2 Tarihin Nijar screen 3 Tarihin Nijar screen 4 Tarihin Nijar screen 5 Tarihin Nijar screen 6 Tarihin Nijar screen 7 Tarihin Nijar screen 8 Tarihin Nijar screen 9 Tarihin Nijar screen 10 Tarihin Nijar screen 11 Tarihin Nijar screen 12 Tarihin Nijar screen 13 Tarihin Nijar screen 14 Tarihin Nijar screen 15 Tarihin Nijar screen 16 Tarihin Nijar screen 17 Tarihin Nijar screen 18

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.3 (2 variants) ↓ 11.40 MB ◴ 1 year ago
⇢ 1.2 (2 variants) ↓ 11.49 MB ◴ 1 year ago
⇢ 1.1 (3 variants) ↓ 11.47 MB ◴ 1 year ago