Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 icon

Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3

★★★★★
★★★★★
(4.75/5)

1.2Free2 years ago

Download Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 APK latest version Free for Android

Version 1.2
Update
Size 18.40 MB (19,297,254 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app658433
OS Varies with device

Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 APPLICATION description

Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Tataccen Zikiri da sauransu.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Tataccen Zikiri, da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
↓ Read more
Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 screen 1 Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 screen 2 Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 screen 3 Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 screen 4 Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 screen 5

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 17.40 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.2 (2 variants) ↓ 18.40 MB ◴ 3 years ago
⇢ 1.1 (2 variants) ↓ 17.99 MB ◴ 3 years ago