TSARKI icon

TSARKI

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.0Free7 years ago

Download TSARKI APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 1.17 MB (1,227,008 bytes)
Developer ABUBAKAR SADIK SALIHU
Category Apps, Books & Reference
Package Name com.sadiksalihu.tsarki
OS 2.2 and up

TSARKI APPLICATION description

Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarki a takaice a Musulunci
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarki a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Aikin Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
↓ Read more
TSARKI screen 1 TSARKI screen 2 TSARKI screen 3