Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 icon

Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3

★★★★★
★★★★★
(4.68/5)

2.3Free2 years ago

Download Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 APK latest version Free for Android

Version 2.3
Update
Size 58.39 MB (61,222,166 bytes)
Developer AdamsDUT
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev653890.app670606
OS 4.1 and up

Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 APPLICATION description

Saurari Lecture Mai Taken Uwa Ta Gari Daga Bakin Sheikh Ahmad Guruntum mp3
Wannan application na dauke da lecture mai take uwa ta gari daga bakin babban malamin sunna wato sheikh ahmad tijjani guruntum, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na sheikh Gurutum za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan irin su sheikh Jafar Mahmud Adam, sheikh Mohammmad Abani Zaria,sheikh mohammad bin usaman kano,sheikh Dr sani rijiyar lemo
sheikh Ali Isah Fantami,Sheikh ibrahim Aminu daurawa,sheikh haruna kabiru gombe,sheikh Abubakar Gumi,sheikh Abdulrazak Yahya Haifan,sheikh Ahmad BUK,
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya,sheikh abdulwahab kano,Sheikh Abubukar Gero, sheikh Ahmad Tijjani Gurumtum,
kira'an karatun al-quran ta sheikh Ahmad sulaiman da kuma sheikh Hafiz Yahuza Bauchi,
da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
↓ Read more
Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 screen 1 Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 screen 2 Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 screen 3 Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 screen 4 Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 screen 5 Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 screen 6 Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 screen 7 Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 screen 8 Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 screen 9

Old versions

Version Size Update
⇢ 2.1 (1 variants) ↓ 56.91 MB ◴ 4 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 57.21 MB ◴ 6 years ago
⇢ 2.3 (2 variants) ↓ 58.39 MB ◴ 2 years ago