Wakokin Dan kwairo II icon

Wakokin Dan kwairo II

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

4.0Free5 years ago

Download Wakokin Dan kwairo II APK latest version Free for Android

Version 4.0
Update
Size 33.66 MB (35,299,563 bytes)
Developer babasan
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev567297.app726720
OS 4.0 and up

Wakokin Dan kwairo II APPLICATION description

A takaice an haifi Alh. Musa Dankwairo a shekarar 1907 a garin Bakura wanda tsakanin Bakura da Sokoto, akwai tazarar kilomita 105. Sunan Mahaifinsa usman Dankwanda. Shi Usman Dankwanda ya rayu a Kaya ne kuma yana yiwa sarkin Kayan Maradun Waka, Mahaifin Dankwairo da kakansa duk makadan sarkin kayan Maradunne. Ya tashi ya tarar da kakansa da Mahaifinsa suna waka tare, amma ya fi rayuwa da mahaifinsa rayuwa ta hakika. Kuma tun yana Dan shekara 6 zuwa 7 mahaifinsa ya ke zuwa da shi a cikin tsangaya ta waka, sabanin irin su Dandada Aliyu mai-taushi da Na-rambada da gaba daya basa zuwa da Yayansu, su sun dauki waka kaddarace ta shigar da su shi ya sa basa son Yayansu su gaje su.
↓ Read more
Wakokin Dan kwairo II screen 1 Wakokin Dan kwairo II screen 2 Wakokin Dan kwairo II screen 3

Old versions

Version Size Update
⇢ 4.0 (1 variants) ↓ 33.66 MB ◴ 5 years ago
⇢ 3.0 (1 variants) ↓ 33.66 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (1 variants) ↓ 33.75 MB ◴ 6 years ago