'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar icon

'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.1Free2 years ago

Download 'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar APK latest version Free for Android

Version 1.1
Update
Size 21.00 MB (22,017,762 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app730305
OS 4.1 and up

'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar APPLICATION description

Saurari wa'azin mai taken 'Ya'yan Shehu daga bakin Malam Dr. Sani Umar R/Lemo
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar" na kunshe da wa'azin Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano wanda ke magana akan Ya 'Yan Shehu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya sa a amfana da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
↓ Read more
'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar screen 1 'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar screen 2 'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar screen 3 'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar screen 4 'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar screen 5 'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar screen 6 'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar screen 7

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0 (2 variants) ↓ 19.98 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.1 (3 variants) ↓ 21.00 MB ◴ 2 years ago