Yar Gayu Sabon Salo icon

Yar Gayu Sabon Salo

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

2.0Free3 years ago

Download Yar Gayu Sabon Salo APK latest version Free for Android

Version 2.0
Update
Size 5.16 MB (5,411,233 bytes)
Developer Medics-paramedicsapp
Category Apps, Beauty
Package Name com.yargayu.hausaapps
OS

Yar Gayu Sabon Salo APPLICATION description

Nemi KARSHEN MATSAFA DA BOKAYE ..Yana cikin store don jin yadda ake karya sihiri
YAR GAYU

APP'S CONTENTS:

Asibitin Mata


Hanyoyin Inganta Jima'i

Wannan App Ba Ya Dauke Da zantukan Batsa Ko kuma Hotuna na Batsa,

Manufar Yinsa Domin Wayarwa Da Mutane kai akan Wasu A'amura da muke wulakantarwa wadanda sune ginshikan samun aure da kuma lakaqa mai kyau


zaka/ki iya neman app namu kamar

Yar Kwalisa sai da Kwalliya

Hanyoyin Ingata Aure

Kura-kure A Lokacin Jima'i

Hukuncin Shan Maniyyi Lokacin Jima'i

SIHIRI DA HANYOYIN MAGANCESHI A QUR'ANI DA SUNNAH(ZAI FITO NAN BA DA DADEWA BA)

Hukuncin Tsotsar Al'aura A Lokacin Jima'i

Wannan application yana dauke ne da sako zuwa ga yan'uwan mu mata da kuma wani bangare na maza.

A cikinsa akwai hotuna wadanda mafi akasari suna buqatar INTERNET CONNECTION, Amma duk da haka zaki/ka ita amfani dashi sosai

Yana da kyau mu kulla da kawunanmu kada mu riqa wulakanta kawunanmu , Muriqe Al'qawuran mu,mafi girma wanda muka dauka tun kafin mu wanzu a duniya wato na bautar ALLAH SHI KADAI.

IDAN MUKA KIYAYE JIKUNANMU DA KUMA IBADUN MU HAQIQA ZAMU SAMU KYAUN FUSKA A DUNIYA DA LAHIRA

YAR'UWA KI RANGADAWA MAI GIDANKI KWALLIYA.
↓ Read more
Yar Gayu Sabon Salo screen 1 Yar Gayu Sabon Salo screen 2 Yar Gayu Sabon Salo screen 3 Yar Gayu Sabon Salo screen 4 Yar Gayu Sabon Salo screen 5 Yar Gayu Sabon Salo screen 6 Yar Gayu Sabon Salo screen 7 Yar Gayu Sabon Salo screen 8