Yasmin Harka icon

Yasmin Harka

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

4.0Free4 years ago

Download Yasmin Harka APK latest version Free for Android

Version 4.0
Update
Size 7.70 MB (8,075,119 bytes)
Developer Jiddarh012
Category Apps, Education
Package Name yasmin.harkah
OS 4.1 and up

Yasmin Harka APPLICATION description

Yasmin harka me gyaran aure
08038362220
[email protected]
Ni Yasmin Harka inason naga ko wata mace tana faranta ma mijinta rai haka ko wani namiji yana faranta ma matar sa rai shi yasa nake kawo abubuwan da ya shafa kwanciyar aure akoda yaushe.

Don haka yasa nake gyara mata da maza ta hanyar shawarwari da kuma magani na kara ruwa na ni'ima.

Kamar maganin maza na saurin fitar maniyi, kara girman azzakari, daukewar sha'awa, sanyi, dadai sauransu.

Haka na mata nake bada maganin bushewan gaba, daukewar sha'awa, karin ruwa da ni'ima, dadai sauran su.

Shi yasa nake koyar da inda ake kula da miji kamar su kwancira aure kwalliya gyaran daki

haka kuma zan dinga saka muku sabbin videos nawa anan direct kafin na saka a youtube harma da wanda bana sawa a youtube duk zan dinga sa muku anan kuna downloading nashi a kyauta.

Kuma zamu dinga live chat daku 24/7 da yardan Allah.

Don neman karin bayani zaku iya nemana ta
08038362220
[email protected]
youtube.com/yasminharka
facebook.com/realyasminharka
↓ Read more
Yasmin Harka screen 1 Yasmin Harka screen 2 Yasmin Harka screen 3 Yasmin Harka screen 4 Yasmin Harka screen 5 Yasmin Harka screen 6