Download Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami APK latest version Free for Android
Version | 1.0 |
Update | 6 years ago |
Size | 41.52 MB (43,534,276 bytes) |
Developer | doctor kiyawa |
Category | Apps, Music & Audio |
Package Name | com.andromo.dev633680.app635208 |
OS | 4.0 and up |
Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami APPLICATION description
Dadi da kari wannan application bawai iya lecture akan tashin alkiyama yake dauke dashi ba harma da wasu lecture masu muhimmanci kamar su:
1.zuwan dujjal duniya
2.ya juju wa ma juju
3.kaddamar da duniya akan lahira
4.mukaranta al qurani......da dai sauransu
sannan muna sanar da yan uwa musulmai cewa aduk lokacin da suke son kowanna irin application na addinin mususlunci to su shiga google play store su rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin application da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mungode ayi sauraro lafiya