Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami icon

Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.0Free6 years ago

Download Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 41.52 MB (43,534,276 bytes)
Developer doctor kiyawa
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev633680.app635208
OS 4.0 and up

Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami APPLICATION description

Assalama alikum.....wannan application mai suna "Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami" yana dauke da jawabi akan alamomi na tashin alkiyama wadda sheik aliyu fantami yayi....bayan haka wannan application kyauta ne wato baya bukatar internet connection kawai downloading mutum zaiyi sannan ya saurara a duk lokacin da mutum yake so yaji.

Dadi da kari wannan application bawai iya lecture akan tashin alkiyama yake dauke dashi ba harma da wasu lecture masu muhimmanci kamar su:

1.zuwan dujjal duniya

2.ya juju wa ma juju

3.kaddamar da duniya akan lahira

4.mukaranta al qurani......da dai sauransu

sannan muna sanar da yan uwa musulmai cewa aduk lokacin da suke son kowanna irin application na addinin mususlunci to su shiga google play store su rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin application da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mungode ayi sauraro lafiya
↓ Read more
Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami screen 1 Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami screen 2 Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami screen 3 Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami screen 4 Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami screen 5 Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami screen 6 Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami screen 7