Boko Haram-Sheikh Jafar Kano icon

Boko Haram-Sheikh Jafar Kano

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.0Free6 years ago

Download Boko Haram-Sheikh Jafar Kano APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 40.39 MB (42,348,715 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app747591
OS 4.0 and up

Boko Haram-Sheikh Jafar Kano APPLICATION description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Boko Haram-Sheikh Jafar Kano" na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Karatun Boko: Meyasa suke cewa Boko Haramun ne, Abinda suke kafa Hjja da shi, Nuni Halaccin Boko da ma sauraran su.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
↓ Read more
Boko Haram-Sheikh Jafar Kano screen 1 Boko Haram-Sheikh Jafar Kano screen 2 Boko Haram-Sheikh Jafar Kano screen 3 Boko Haram-Sheikh Jafar Kano screen 4 Boko Haram-Sheikh Jafar Kano screen 5 Boko Haram-Sheikh Jafar Kano screen 6 Boko Haram-Sheikh Jafar Kano screen 7