Hadarin Zina by Gadon Kaya icon

Hadarin Zina by Gadon Kaya

★★★★★
★★★★★
(5.00/5)

1.0Free6 years ago

Download Hadarin Zina by Gadon Kaya APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 18.13 MB (19,011,673 bytes)
Developer doctor kiyawa
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev633680.app632245
OS 2.3.3 and up

Hadarin Zina by Gadon Kaya APPLICATION description

Assalama alaikum.....wannan application mai suna "Hadarin Zina by Gadon Kaya" anyi shine kyauta wadda baya bukatar mutum ya kunna data nashi na wayarshi..sannan kuma wannan application ba iya lecture yayi akan zina ba ahar ma da wasu muhadara masu muhimmaci da malam yayi kamar su
1.wasiyya zuwa ga yan uwa mata
2.wasikar aure
3.tabbata akan addini da sauransu....

Dr. Abdul;lahi usman gadon kaya malamine na addini musulunci bisa koyarwar al kitabu was sunnah sannan kuma haiffafan garin kano ne..

malam yayi karatu daban daban sannan kuma akashe da yawa...muna adduar Allah yasakawa malam da alkhairi..mukuma da zamu saurara Allah Ya bamu damar amfani da abinda zamuji.

dadi da kari a duk lokacin da kukeson sauraron wasu appliction namu to ku shiga google store ku rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin appliction da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mun gode
↓ Read more
Hadarin Zina by Gadon Kaya screen 1 Hadarin Zina by Gadon Kaya screen 2 Hadarin Zina by Gadon Kaya screen 3 Hadarin Zina by Gadon Kaya screen 4 Hadarin Zina by Gadon Kaya screen 5 Hadarin Zina by Gadon Kaya screen 6