Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 icon

Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

2.0Free2 months ago

Download Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 APK latest version Free for Android

Version 2.0
Update
Size 42.62 MB (44,693,240 bytes)
Developer ZaidHBB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev492494.app655395
OS

Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 APPLICATION description

Saurari wa'azin malam Jafar akan Hikimomin Zaman Aure da Zaman Tare.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wannan application mai suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
↓ Read more
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 screen 1 Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 screen 2 Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 screen 3 Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 screen 4 Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 screen 5 Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 screen 6 Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 screen 7 Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 screen 8

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.2 (1 variants) ↓ 18.24 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.1 (1 variants) ↓ 18.22 MB ◴ 5 years ago
⇢ 2.0 (5 variants) ↓ 36.21 MB ◴ 2 months ago