Download Kundin Tarihi Kashi Na Biyu APK latest version Free for Android
Version | 1.0 |
Update | 8 years ago |
Size | 85M |
Developer | SSBASIRKA |
Category | Apps, Music & Audio |
Package Name | com.andromo.dev489499.app455840 |
OS | 2.3.3 and up |
Kundin Tarihi Kashi Na Biyu APPLICATION description
musulmai su saurari malam. A baya nayi makamaicin irin wannan App mai suna kundin Tarihi offline, wannan shine
kashi na biyun sa. Kundin tarihi yahada da kissoshi da sauran jawabi wanda suka shafi yaqe yaqe da sauran tarihi
na sahabban manzon Allah da matayensa da yayensa.
Wannan App din kyauta ne yan uwa musulmai, ku daukoshi a store don ku amfana. kundin tarihi karatune wanda
zai sa kwakwalwarka ta himmanci son labarai na tarihi na lokacin mannzon Allah salllal lahu alihi wa sallam.
Kadauki wannan App din na kundin tarihi. akwai sauran abubuwa na musulinci da nayi su abaya kaman karatun
malam jafar da sauran malamai na duniyar muslunchi kaman su sheikh maher, sheikh sudais da sauransu
Allah ya saka da alkairi.