Kundin Tarihi Kashi Na Biyu icon

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu

★★★★★
★★★★★
(0.00/5)

1.0Free8 years ago

Download Kundin Tarihi Kashi Na Biyu APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 85M
Developer SSBASIRKA
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev489499.app455840
OS 2.3.3 and up

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu APPLICATION description

Wannan karatun Malam ibrahim Daurawa ne na kundin tarihi kashi na biyu na Harshen Hausa domin yan uwa

musulmai su saurari malam. A baya nayi makamaicin irin wannan App mai suna kundin Tarihi offline, wannan shine

kashi na biyun sa. Kundin tarihi yahada da kissoshi da sauran jawabi wanda suka shafi yaqe yaqe da sauran tarihi

na sahabban manzon Allah da matayensa da yayensa.

Wannan App din kyauta ne yan uwa musulmai, ku daukoshi a store don ku amfana. kundin tarihi karatune wanda

zai sa kwakwalwarka ta himmanci son labarai na tarihi na lokacin mannzon Allah salllal lahu alihi wa sallam.

Kadauki wannan App din na kundin tarihi. akwai sauran abubuwa na musulinci da nayi su abaya kaman karatun

malam jafar da sauran malamai na duniyar muslunchi kaman su sheikh maher, sheikh sudais da sauransu

Allah ya saka da alkairi.

↓ Read more
Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 1 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 2 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 3 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 4 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 5 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 6 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 7 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 8 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 9 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 10 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 11 Kundin Tarihi Kashi Na Biyu screen 12