Littafin Magana Jarice icon

Littafin Magana Jarice

★★★★★
★★★★★
(4.62/5)

1.3.0.0Free2 years ago

Download Littafin Magana Jarice APK latest version Free for Android

Version 1.3.0.0
Update
Size 5.76 MB (6,042,066 bytes)
Developer Merafi-Apps
Category Apps, Books & Reference
Package Name com.andromo.dev491197.app648670
OS 4.1 and up

Littafin Magana Jarice APPLICATION description

Littafin Magana Jarice a qunshe a matsayin Application domin sauqin karatu.
Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.

Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qawatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.

Kuma wannan littafi Offline ne, wato ba ya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.

Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.

Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.
↓ Read more
Littafin Magana Jarice screen 1 Littafin Magana Jarice screen 2 Littafin Magana Jarice screen 3 Littafin Magana Jarice screen 4 Littafin Magana Jarice screen 5 Littafin Magana Jarice screen 6 Littafin Magana Jarice screen 7 Littafin Magana Jarice screen 8 Littafin Magana Jarice screen 9 Littafin Magana Jarice screen 10 Littafin Magana Jarice screen 11 Littafin Magana Jarice screen 12 Littafin Magana Jarice screen 13 Littafin Magana Jarice screen 14

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.1.0.0 (1 variants) ↓ 6.34 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.0.0.0 (1 variants) ↓ 5.79 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.3.0.0 (2 variants) ↓ 5.76 MB ◴ 2 years ago