Littafin Magana Jarice Na 2 icon

Littafin Magana Jarice Na 2

★★★★★
★★★★★
(4.49/5)

1.2.0.0Free2 years ago

Download Littafin Magana Jarice Na 2 APK latest version Free for Android

Version 1.2.0.0
Update
Size 5.01 MB (5,248,641 bytes)
Developer Merafi-Apps
Category Apps, Books & Reference
Package Name com.andromo.dev491197.app657364
OS 4.1 and up

Littafin Magana Jarice Na 2 APPLICATION description

Littafin Magana Jarice Na Biyu, Dunqule a Matsayin Application Don Sauqin Karatu
Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.

Ya Rubuta Littatafai Da dama yayin rayuwarka, wadanda suka hada dashi wannan Littafi Na Magana Jarice, Ruwan Bagaja, Da Sauransu.

Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qayatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.

Wannan shine Littafi Na biyu cikin Jerukan Littafan Na Magana Jarice guda Uku, Kuma wannan littafi Offline ne, wato baya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.

Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.

Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.
↓ Read more
Littafin Magana Jarice Na 2 screen 1 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 2 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 3 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 4 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 5 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 6 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 7 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 8 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 9 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 10 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 11 Littafin Magana Jarice Na 2 screen 12

Old versions

Version Size Update
⇢ 1.0.0.0 (2 variants) ↓ 5.48 MB ◴ 6 years ago
⇢ 1.2.0.0 (3 variants) ↓ 5.01 MB ◴ 2 years ago
⇢ 1.1.0.0 (1 variants) ↓ 5.75 MB ◴ 4 years ago