LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA icon

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

★★★★★
★★★★★
(4.57/5)

1.0Free7 years ago

Download LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA APK latest version Free for Android

Version 1.0
Update
Size 1.21 MB (1,273,701 bytes)
Developer ABUBAKAR SADIK SALIHU
Category Apps, Books & Reference
Package Name com.sadiksalihu.littafinhisnulmuslim
OS 2.2 and up

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA APPLICATION description

Wannan fassarar littafin Hisnul Muslim ne cikin harshen Hausa.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu’o’i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
↓ Read more
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA screen 1 LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA screen 2 LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA screen 3