Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar icon

Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar

★★★★★
★★★★★
(4.83/5)

2.5Free5 years ago

Download Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar APK latest version Free for Android

Version 2.5
Update
Size 3.64 MB (3,820,238 bytes)
Developer KareemTKB
Category Apps, Music & Audio
Package Name com.andromo.dev391844.app568855
OS 4.1 and up

Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar APPLICATION description

Saurari Muktasar Siratur Rasul tare da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Wannan manhajja ce domin kawo muku Muktasar Siratur Rasul tare da sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Wannan littafi takaitaccen tarihine na rayuwar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi wanda aka takaitoshi daga littafin Ibn Hisham Siratun nabawiyya.

Bayan sheik jafar muktasar siratur rasul akwai sauran apps kamarsu:

Kitabut tawheed
bulughul maram
Riyadh saliheen
Sifat salat nabiy sheikh jafar
Umdatul ahkaam
Arbauna hadis an Nawawi da dai sauransu.

Idan kunji dadin wannan manhajja, don Allah ayi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku yadata zuwa ga yanuwa musulmai Hausawa ta whatsapp groups da Facebook da sauran kafafen sadarwa. Akwai wajen da zaku danna a cikin manhajja domin yadata. Allah ya taimaki musulunci da musulmai baki daya aameen.

Mukhtasar siratur rasul shaykh Jafar Mahmud
↓ Read more
Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar screen 1 Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar screen 2 Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar screen 3 Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar screen 4 Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar screen 5 Muktasar Siratur Rasul - Sheik Ja'afar screen 6

Old versions

Version Size Update
⇢ 2.5 (1 variants) ↓ 3.64 MB ◴ 5 years ago
⇢ 1.0 (2 variants) ↓ 2.91 MB ◴ 7 years ago